Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada kayan hadinki guri gida ki kwaba sosai kada kwabin yayi ruwa
- 2
Sai kizo ki dunkulasu dunkule dunkule ki barsu tsawon minti biyar ko goma
- 3
Sai kizo kidakko Rolling pin d roller mai tsafta ki dakko dunkule n ki ki dora akai ki budashi
- 4
Sai ki kawo abin fidda shafe saiki dura fulawarki akai kisa hannu ki shafa tsakiyar don shafe ya fita
- 5
Sai ki kawo dafaffen dankalin ki da gyararraen niqaqqen naman ki da dafaffen kwanaki
- 6
Ki zuba a tsakiyar ramin abun sai kirufe ki fidda shi ki ajiye a gefe
- 7
Ammn ba a barinshi yayi ja sosai anason a ganshi kamar na gashi
- 8
Haka zaki har ki gama byn kin gama sai dora mai a wuta da ya yi zafi sai ki fara siya
- 9
Kuma wnn baya kwana in dai ba a freezer kika saka ba saboda Kayan cikinsa zasu lalace,
- 10
Ana sha d tea koda drinks Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (2)