Garin tamba kufi ukku, Yis chokali guda, Gishiri Rabin karamin, Sugar chokali biyu, Albasa guda, Yogut kufi guda, Baking soda kadan ko baking powder, Dafafen chefane markadade koshiya hudu, Mai cup guda, Ganyan jarjir, Ruwa daidai bukata, Curry,thyme,rose merry Rabin karamin