Tura

Kayan aiki

40mins
1 cake
  1. Butter simas
  2. Icing sugar 500gram
  3. 1 tbspnPowdered milk
  4. 1 tbspnVanilla extract

Umarnin dafa abinci

40mins
  1. 1

    Xaki samu icing sugar ki tankade sbd dunqulallen saiki juye butter Daya simas

  2. 2

    Saikisa whisker kina juyawa sosai har sai ya hade sosai yayi kamar ice cream

  3. 3

    Saiki Saka madaran da flavour saiki a juye a piping bag kiyi decor dashi idan Zaki sa colour

  4. 4

    Saiki raba kisa colour of ur choice

  5. 5

    Note Zaki juyashi kimanin minti 40

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_30541685
rannar

Similar Recipes