Faten tsakin masara

Inason fate nadade ina son inyi tun da ramadan dana ga @Arab cakes and more tayi nake taso inyi to sai yau Allah yai
Faten tsakin masara
Inason fate nadade ina son inyi tun da ramadan dana ga @Arab cakes and more tayi nake taso inyi to sai yau Allah yai
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na wanke tattasai da attaruhu nai grating saina xuba mai atukunya na sa albasa kadan
- 2
Na soya man naxuba attaruhu d albasa na soyasu na tsaida ruwa nada maggi da kayan kamshi da gyada na rufe har yatafasa,
- 3
Nawanke tsakina na cire dusar sannan da xuba shi a tukunya na juya
- 4
Sannan na rufe na barshi yai yan mintina na bude nakuma juyawa
- 5
Sannan naga yakusa dawuwa nakawo albasa yankakkiya da yakuwa da alayyahu na xuba aciki na rufe yadan yi mintina yakarasa dawuwa na kashe sai na kwashe.
- 6
Nasa kifi agefe naci abuna😋😋amma xaki iya sassaka kifi a dawuwar, xakuma ki iyaci ahaka.
Similar Recipes
More Recipes







sharhai (5)