Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum biyu
  1. Garin wake
  2. Fulawa
  3. Kuka
  4. Kanwa
  5. Kwai
  6. Tumatur
  7. Albasa
  8. Coconba
  9. Mai
  10. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Tankade garin wake dari da fulawa sai kisa kuka da Kannwa ki Kwaba kamar Kwabin Fanke

  2. 2

    Sai Kidaura ruwa Awuta Kirinka debo Kwabin Wakenki Acikin ruwan zafi Inyadahu

  3. 3

    Sai ke Tsamishi daga ruwan zafi Kisashi a na sanyi Zakiga ya yi karfi

  4. 4

    Sai Kisoya Mai da yar albasa Kikawa kayan dakinka Yanka Da dan Wakenki kisakasu gurida kijuya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

sharhai

Similar Recipes