Umarnin dafa abinci
- 1
A zuba fulawa a bowl mai dan girma sai a zuba ruwa ayi mixed
- 2
A jajjaga attaruhu da albasa a zuba
- 3
Sai a takko Maggi da unga da gishiri dan kadan a zuba,sai a juya sosai
- 4
A danko fry pan a Dora a wuta a rage wuta sai a zuba mai cokali daya
- 5
Idan yayi zafi a dabe wannan kullun wainar ana zubawa idan yayi sai a juya dayan bangarin dahaka har a gama
- 6
Ana ci da yaji
- 7
Ko a hada da lemo
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16283370




sharhai (4)