Tura

Kayan aiki

  1. Couscous kofi 1
  2. Oil
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Spices
  6. Albasa 2
  7. Attarugu 5
  8. Meat
  9. Curry
  10. Peas
  11. Green beans
  12. Carrot 4

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba couscous a bowl me kyau

  2. 2

    Ki hada albasa oil da attarugu ki jurayasu sosae yadda yasu hade

  3. 3

    Ki zuba maggi,salt,curry,zogale,peace, carrot, green beans

  4. 4

    Ki juyasu sosae yadda su hada sai kisa a

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fareedah
fareedah @fareedah06
rannar

Similar Recipes