Umarnin dafa abinci
- 1
Atafasa nama sai a yanka shi cube sae Albasa itama kamar shape din da aka yanka Naman sai tomato Shima a dauki toothpick a soka nama sai asa onion asa tomato
- 2
3 step zaayi nama farko nama tsakiya sai nama karshe.
- 3
Sai a Saka a oil a soya ba'asa oil da yawa idan yayi Golding brown a kwashe.
- 4
A fasa egg a mazubi asa Maggie d onion sai a dauko stick meat din asaka ko Ina ya samu egg din
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16296805




sharhai (3)
Ajikin toothpick din ko sena fara soyawa sena jera a stick din?