CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dan malele
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dan malele ainihin hoton girkin

Dan malele

Zully_skitchen
Zully_skitchen @Z08123005896
gaida falwaya me dakali

Dan malele

Zully_skitchen
Zully_skitchen @Z08123005896
gaida falwaya me dakali
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Tsakin masara kofi 2
  • Ruwa
  • Gishiri
  • farin maggi
  • Yaji
  • Cryfish
  • Salad,
  • cucumber
  • Albasa, 2
  • tumatur 5
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dora tukunya a wuta kizuba ruwa ya tafasa saiki samu tsakin masara mai kyau ki wanke shi ki zuba acikin tafasashen ruwa kin juya kisa gishiri da farin magi

  2. 2

    Zakiyi ta juya har sae yayi kauri sannan ki rufe yadan sannan ki Kara budewa ki juya kada yayi kuli kuli

  3. 3

    Sae sauki,,,,,dama kamun ki zuba cryfish din kin fara wanke shi da ruwa saboda Yasin jikinsa ya fita.

  4. 4

    Sannan saiki samu manja me kyau ki zuba a kasa kisa albasa ya soya sannan sae ki dakko cryfish ki zuba acikin manjan ki soya zakisa dandano idan ya soya sosai

  5. 5

    Saiki dakko yajinki me dadi shima ki zuba akai sai kayan lambukin salad, tumatur, albasa da cucumber suma ki zuba su akaii....aci Dadi lafia

  6. 6

    Idan kin dasu zaki zaku faranti ki zuba dan malelen aciki sae ki dakko manjanki da cryfish ki zuba akan danmalelen koh Ina yaji sannan

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zully_skitchen
Zully_skitchen @Z08123005896
rannar June 15, 2022 20:41
gaida falwaya me dakali

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
June 16, 2022 23:01
ya ji kayan dadi 😋🤝🏼
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dan Malele

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pankasau Da Miyar Cabbage
  2. Butter cup cake
  3. Croissant shape bread
  4. Masar nama
  5. Special kunun aya recipe
  1. Jollof din shinkafa da doya
  2. Pepper soup din hanji
  3. Masa
  4. Soyayyar shinkafa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16306510
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close