Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Albasa 2
  3. Tafarnuwa
  4. Cinamon
  5. Nutmeg
  6. Ginger
  7. Tyme
  8. Curry
  9. Maggi
  10. Tattasai 3
  11. attrugu 5

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan ciki a sa a tukunya sae ki xuba albasa da gishiri

  2. 2

    Idan y tafasa sae a tace a xubda ruwan
    A qara wanke shi

  3. 3

    Sae ki hada kayan miyan ki da kika markade tare da tafarnuwa da ginger a soya sama sama

  4. 4

    Sae a xuba ruwa a maiada kayan cikin sae ki sa cinnamon da kadamon da Maggie da nutmeg da Curry ki rufe sae a jira y dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Abdulrahman
Hannatu Abdulrahman @mamanshukrah
rannar

sharhai

Similar Recipes