Hadin Garin Dan Wake

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

A rana ta yau da kullun muna alfahari dake @ayshat abinchi ya hada mu kuma Cookpad ya kulla zumunta
Allah ya barmana ke Ya kara miki lafia ya tsare mana ke aduk inda kike. 🥰

Hadin Garin Dan Wake

A rana ta yau da kullun muna alfahari dake @ayshat abinchi ya hada mu kuma Cookpad ya kulla zumunta
Allah ya barmana ke Ya kara miki lafia ya tsare mana ke aduk inda kike. 🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Wake rabin kwano
  2. 5Rogo
  3. 3Citta
  4. Kanwa
  5. 2Flour kofi
  6. 1Kuka kofi
  7. 3Farin maggi/ ajino moto

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki tsince wakenki ki cire datti ki saka rogo da citta da kanwa

  2. 2

    Ki bada akai miki nika idan an kawo nika se ki saka flour da kuka sannan ki saka matankadi me kyau ki tankade

  3. 3

    Ki samu mazubi me kyau ki juye ki rufe inda be samun iska

  4. 4

    Ki aza ruwan zafi ki debi garin ki ruwa kawai zaki saka ki kwaba kina jefawa kadan kadan har ya nuna

  5. 5

    Sannan ki kwashe kisa cikin ruwan sanyi

  6. 6

    Ki yanka cabbage da albasa ki soya mai ki hada yaji
    To aci abunchi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes