Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu pan ki saka vegetable oil kadan sai ki saka garlic & ginger paste(optional) dinki kadan shima sai ki saka sardine dinki ni bana using oil din sardine sai kindan soya sama sama
- 2
Bayan nan sai ki bamu bowl mai kyau sai zuba 2spoon na mayonnaise ki saka maggi ki juya sai dauko wannan sardine din naki ki juye a ciki
- 3
Daman kin yanka duka veggies dinki a shape din da kikeso da boiled eggs dinki
- 4
Sai ki dauko bread dinki ki shafa wannann mix na mayonnaise a ciki sai jera veggies dinki ki dauko wani bread din shima ki shafa mix dinki na mayonnaise sai ki Dora ki rufe sai ki ya yanka shi
- 5
Haka zakiyi ma sauran bread din.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16337447




sharhai