Tura

Kayan aiki

10mintuna
1 yawan abinchi
  1. Gurasa
  2. Mai da maggi
  3. Tumatur da albasa
  4. Kuli da yaji

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Dafarko zaku jika gurasa da ruwan dumi

  2. 2

    Saiki yanyankata kananu saikisa kuli da mai da tumatur da albasa da Dan maggi harms d Dan yaji in kinaso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salma musa maina'ura
rannar

Similar Recipes