Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. Gurasa 3
  2. Kuli
  3. Mai
  4. albasa 1
  5. maggi 2

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko na dauko gurasata na yayyafa mata ruwan dumi

  2. 2

    Nasa a kwano saina dauko kulina da yaji hadi na barbada

  3. 3

    A sama nakawo mai na yayyafa saina kawo albasa na zuba haka naitayi harna gama

  4. 4

    Saina yayyankata kanana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba alhasan
habiba alhasan @habiba78788
rannar

Similar Recipes