Dambun shinkafa da coulslow

Zahrau Madaki
Zahrau Madaki @cook_36506692
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

he 1 da 30 mnt
mutane8 yawan abinchi
  1. Shinkafa Rabin kwano
  2. Carrot 5
  3. cabbage 1
  4. Korenwake
  5. Mai
  6. tumeric,
  7. seasoning 4
  8. curry
  9. Spices

Umarnin dafa abinci

he 1 da 30 mnt
  1. 1

    Zaa wanke barzajjiyar shinkafa Sai a zuba asteamer idan ya Dan turaru

  2. 2

    Sai a sauke a saka koren wake Mai spicesda Maggi da tumerik Sai arufe a mayar Kan wuta idan ya yi Sai a sauke.

  3. 3

    Sai ahadasu wake Daya idan kana so za ka iya saka kwai dafaffe ka sa bama da salad cream ka juya shikenan Sai ci.

  4. 4

    Zaa yanka cabbage a goga carrot

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahrau Madaki
Zahrau Madaki @cook_36506692
rannar

sharhai

Similar Recipes