Cup cake ba oven ba mixer

Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara mixing din sugar baking powder kwai vanilla da muciya har sai yayi laushi sosai sugar ya narke sannan sai kisaka butter kikara mixing sannan sai ki saka fulawa kikara mixing har yayi laushi
- 2
Bayan kingama sai ki dauko tukunyarki kisakamata kasa mai dan duwatsu kanana sai ki shafama gwangwanayenki butter ki zuba hadinki sanna sai ki jerasu cikin tukunyar ki dora akan wuta amma low sosai yanda zai gasu dakyau kuma bazai kone ba sai ki rufe tukunyar
- 3
Kuma kinayi kina dubawa dan baya dadewa sosai yake gasuwa indai kasar tayi zafi yanda yakamata kuma tukunyar marfinta yayimata dai dai
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16377345












sharhai