Simple noodles da scrambled egg

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wait Ina gidan kakana yunwa ya kamani kuma banason abinda aka dafa kawai nace bari na dafa indomie sharp sharp kuma wlh tayi dadi sosai

Simple noodles da scrambled egg

Wait Ina gidan kakana yunwa ya kamani kuma banason abinda aka dafa kawai nace bari na dafa indomie sharp sharp kuma wlh tayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti ashirin
Mutane biyu
  1. Indomie Leda biyu
  2. Attarugu guda hudu
  3. Maggi
  4. Albasa
  5. Kwai iya yadda akeson
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

Minti ashirin
  1. 1

    Da farko zaki tappasa indomie. Saiki tsane ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sai ki samo tukunyarki ki daura mai a wuta saiki zuba albasa da attarugu aciki

  3. 3

    Sai ki soyasu sama sama, daganan saiki zuba indomie dinki da su maggi

  4. 4

    Sai ki zuba indomie din ni juyashi da kyau sai ki dan Zuba ruwa aciki, sai a rufa abarshi kamar minti biyu zuwa uku shikenan

  5. 5

    Kwai din kuma zaki Kadashi tareda su maggi da da albasa saiki zuba mai a pan idan yayi zafi saiki Zuba hadin Kwai naki aciki ki jujjuya dakyu shikenan sai ki zuba akan indomie dinki aci dadi lfy.

  6. 6

    Yunwa batayi ba wlh

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes