Biskin shinkafar tuwo da miyar kayan lambu

Safiyya Mukhtar
Safiyya Mukhtar @s_baburaskitchen
Kano State, Nigeria
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Shinkafar Tuwo kofi 1
  2. Mai
  3. Maggi 4
  4. Gishiri kadan
  5. Nama,
  6. Albasa 2
  7. Attaruhu 7
  8. Cabbage 1
  9. Karas
  10. Peas kofi 1
  11. Green bean

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki barzo shinkafa saiki tankade kifitar da tsakin

  2. 2

    Sai ki wanketa sosai saiki tsane ta a kwandon tace taliya daman kinriga kin hada riganarki kinsa ruwa idan ya tafasa

  3. 3

    Sai ki zuba shinkafar zuwa mintishabiya

  4. 4

    Sai ki kwashe aroba saiki sa mai da danmaggi saiki suba gishiri a yar roba kisa ruwa

  5. 5

    Saiki zuba acikin hadin shinkafar

  6. 6

    Sai ki juya sosai saiki maida cikin riganar ta kara turara sosai shikenan kingama da biski

  7. 7

    Saiki tafasa namanki da kayan dandano da kayan kamshi idan yadahu daman kinyi jajjajenki

  8. 8

    Saikisa mai a tukunya idan yasoyu

  9. 9

    Saikizuba naman nan sai kisa kayan lambunki

  10. 10

    Saikisa kayan dandano dai kayan kamshi

  11. 11

    Saiki juya sosai saiki rufe zuwa suyi laushi shikenan

  12. 12

    Zaki yanka duka kayan lambunki kiwanke ki tsane su

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Mukhtar
Safiyya Mukhtar @s_baburaskitchen
rannar
Kano State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes