CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dafadukan shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dafadukan shinkafa ainihin hoton girkin

Dafadukan shinkafa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

#worldjollofday

#worldjollofday

Kara karantawa

Dafadukan shinkafa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

#worldjollofday

#worldjollofday

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Kyn miya
  3. Dankalin hausa
  4. Karas
  5. kabeji
  6. Kyn dandano
  7. kyn kamshi
  8. Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jajjaga kyn miyata na yanka albasa na zuba Mai a tukunya na zuba kyn miyar n soya sama sama

  2. 2

    Byn sun soyu sae n tsaeda ruwa nasa Maggi n barshi y tafasa

  3. 3

    Sae n wanke shinkafa ta n xuba nasa kyn kamshi na barta t dauko dahuwa sae n faraye dankalina n yanka na xuba

  4. 4

    Minti kadan sae n yanka carrot shima n xuba n juya n rufe da t kusa tsotsewa sae n yanka kabeji n xuba n rufe minti kadan n sauke

  5. 5

    Shikenan saena hada d soyayyan nama naci

    Dafadukan shinkafamatakin girki5 hoto
    Dafadukan shinkafamatakin girki5 hoto
    Dafadukan shinkafamatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
rannar August 20, 2022 22:39
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Jollof rice
  2. Jollof Rice
  3. Wainar kwai da dankalin turawa
  4. Miyar ayoyo
  5. Cuscus da madara
  1. Tuwon Amala da miyar karkashi me stew
  2. Miyar ayoyo
  3. Soyayyar doya da fulawa
  4. Vegetable Jollof rice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16450613
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close