Vegetable Jollof rice

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#worldjollofday Yau ranan jollof rice ta duniya ce, shin nace bari nayi nawa Nima kunsan bamua wasa idan ance rengem ehen🤩

Vegetable Jollof rice

#worldjollofday Yau ranan jollof rice ta duniya ce, shin nace bari nayi nawa Nima kunsan bamua wasa idan ance rengem ehen🤩

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane uku
  1. Basmati rice cup biyu
  2. cupCarrots rabin
  3. Yankakken nama yadda akeson
  4. Ganyen albasa
  5. Albasa mai yawa
  6. Maggi guda hudu
  7. Garlic da ginger chokali daya
  8. Curry da thyme chokali daya
  9. Spices da kake son
  10. Mai dai dai
  11. Soyayyen nama
  12. Ruwan nama
  13. Bay leave
  14. Green paper
  15. Jajjagen Kayan miya

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko na tafasa shinkafata tareda ruwan nama da maggi sai dan curry ya kusan nuna sai na ajiye a gefe.

  2. 2

    Ki samo tukunya ki soya albasarki da au leave da jajjagen Kayan Miyarki tare da garlic da ginger idan ta Soyu saika zuba yankakken namarki da kika taffasa kika soya

  3. 3

    Sai ki zuba duk sauran Kayan hadin Amma Banda carrot dasu green pepper

  4. 4

    Sai ki zuba shinkafan ki rufeta na dan wani lokaci.

  5. 5

    Sai ki zuba carrot dinki da ganyen albasa da green pepper saiki rufe ki kibashi dan lokaci.shikenan

  6. 6
  7. 7

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes