Vegetable Jollof rice

#worldjollofday Yau ranan jollof rice ta duniya ce, shin nace bari nayi nawa Nima kunsan bamua wasa idan ance rengem ehen🤩
Vegetable Jollof rice
#worldjollofday Yau ranan jollof rice ta duniya ce, shin nace bari nayi nawa Nima kunsan bamua wasa idan ance rengem ehen🤩
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na tafasa shinkafata tareda ruwan nama da maggi sai dan curry ya kusan nuna sai na ajiye a gefe.
- 2
Ki samo tukunya ki soya albasarki da au leave da jajjagen Kayan Miyarki tare da garlic da ginger idan ta Soyu saika zuba yankakken namarki da kika taffasa kika soya
- 3
Sai ki zuba duk sauran Kayan hadin Amma Banda carrot dasu green pepper
- 4
Sai ki zuba shinkafan ki rufeta na dan wani lokaci.
- 5
Sai ki zuba carrot dinki da ganyen albasa da green pepper saiki rufe ki kibashi dan lokaci.shikenan
- 6
- 7
Aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes








sharhai (16)