Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Ruwa
  3. Mai
  4. Kayan dandano
  5. Tatase, tarugu and albasa
  6. tafarnuwaNama, da

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan jajjaga kayan miyan, se asa Mai awuta, akawo kayan Miya azuba tareda nama, da albasa da tafarnuwa da dandano

  2. 2

    Inya Dan soyu, se asa ruwa da sauran kayan dandano da gishiri.

  3. 3

    In ruwa ya tafasa se awanke Shinkafa a zuba, arufe inya nuna se asauqe. Seci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Iklimatu Umar Adamu
rannar
I love learning about kitchen from others and creating something new myself.
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes