Pan grilled potato

khadijah yusuf @cook_25951409
Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan kin fere dankalin turawa sannan kuma kin wanke shi.
- 2
Sai ki dafa shi da ruwa da gishiri har ya Yi laushi. Sannan sai ki tsane ruwan a matsami.
- 3
Sai kisa dankalin sannan ki zuba gishiri to your taste. Sannan ki zuba curry da thyme da yankarkeyar albasa.
- 4
Sai ki zuba Mai Dan kadan a pan din ke sannan ki sa tafarnuwa sai ki soya.
- 5
Sai ki ringa juyawa. Idan dankalin yayi sai ki kwashi kiyi serving.
- 6
Na hada dankalina da indomie.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Pan Grilled chicken
Wann kazar gashin pan ne na koyeshi sanda mukaje cookout nima nagwada tayi dadi ngd @meenat dream kitchen Nasrin Khalid -
-
-
-
-
-
-
Grilled fish
Rayuwata inason Kifi, kuma kifi nada amfani sosai ga lafiyar jiki saboda yana ba jiki protein Mamu -
Potato soup
Wannan miyar xaki iya cintada shinkafa,sakwara tanada daɗi sosai wllh Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
Spicy potatoes
Anacin sa cikin nishadi ga kuma rike ciki idan kayi breakfast dashi zaka dade ba ka nemi wani abinci ba se dai ruwa 😀 Gumel -
Soyayin dankali mai hadin curry da tafarnuwa
Nakasanci inna sun tafarnuwa shi yasa nici bari ingwada soya dankalina da tafarnuwa kuma nayi yayi dandano har tafarnuwa tafita idankacishi,kuma ku bakisa kwaiba zakicishi saboda dandanusa Umma Ruman -
-
-
-
-
Potato porrage
Dankali yanada matukar anfani ajiki yanzu lokacin sane saimuyi tasiyanafisat kitchen
-
Potato masa
Yanada dadi sosai ga sauki canji akwai dadi sosai wannan daya ne DG cikin hnyoyin da zaki sarrafa dankali Irish #ramadansadaka Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Pan grilled fish 🐟
Idan kaji mutum yace hmmm to yana nufin akwai abubuwan fad'e sunada yawa bazasu fad'u bane kawai, dan hk a wannan gashin kifin nace hmmm 😍🤗sai wanda y gwada kawai Sam's Kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16439349
sharhai (2)