CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Groundnut paste cookies
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Groundnut paste cookies ainihin hoton girkin

Groundnut paste cookies

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#GYADA tab wani abu wai cookies na gyada🤩 a wannan cookies dai banyi anfani da cutter ba gyadan shine nayi an fani dashi a matsayin butter

#GYADA tab wani abu wai cookies na gyada🤩 a wannan cookies dai banyi anfani da cutter ba gyadan shine nayi an fani dashi a matsayin butter

Kara karantawa

Groundnut paste cookies

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#GYADA tab wani abu wai cookies na gyada🤩 a wannan cookies dai banyi anfani da cutter ba gyadan shine nayi an fani dashi a matsayin butter

#GYADA tab wani abu wai cookies na gyada🤩 a wannan cookies dai banyi anfani da cutter ba gyadan shine nayi an fani dashi a matsayin butter

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Minti talatin
Mutane uku
  1. Markadadden gyada cup daya
  2. 3/4 cupSugar
  3. Flour cup biyu da rabi
  4. cokaliBaking powder karamar
  5. Dan gishiri
  6. Flavor
  7. Kwai guda daya
  8. Dan madara idan ana bukata
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Ga Kayan hadin mu nan

    Groundnut paste cookiesmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Da farko zaki samu bowl dinki ki fara da zuba markadadden gyadan ki da sugar kamar haka

    Groundnut paste cookiesmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki juyasu da kyau

    Groundnut paste cookiesmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki zuba flavor dinki da egg ki gauraya dakyau

  5. 5

    Ga flour mu mun tankade mun zuba baking powder aciki

    Groundnut paste cookiesmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sai ki zuba flour din akan hadin. Zakiga kamar yana watsewa karki damu ki juyashi dakyau harsu hade jikinsu

    Groundnut paste cookiesmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Sai ki mulmulasu kamar haka

    Groundnut paste cookiesmatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai ki samu cutter dinki ko dai duk abinda ya miki ki yanka dashi

    Groundnut paste cookiesmatakin girki8 hoto
  9. 9

    Gashinan kinga yadda nayi anfani dashi. Sai a jera a farantin gashi a gasa

    Groundnut paste cookiesmatakin girki9 hoto
  10. 10

    Gashinan. Mun gama mun saka a oven

    Groundnut paste cookiesmatakin girki10 hoto
  11. 11

    Zamu gasa na minti 15 bisaga Safina oven naku baya don wuta sosai

    Groundnut paste cookiesmatakin girki11 hoto
  12. 12

    Groundnut paste cookiesmatakin girki12 hoto
  13. 13

    Gashinan cikin oven bayan ya gasu

    Groundnut paste cookiesmatakin girki13 hoto
    Groundnut paste cookiesmatakin girki13 hoto
  14. 14

    Shikenan mun gama

    Groundnut paste cookiesmatakin girki14 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar September 10, 2022 19:30
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

sharhai (31)

Euphoria’s spot
Euphoria’s spot @euphorias_spot01
September 26, 2022 08:47
Dagani zayayi dadi
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Homemade yoghurt
  2. Kunun Gyada
  3. Miyar gyada
  4. Alawar gyada
  5. Buns
  1. Alawar gyada
  2. Homemade yoghurt
  3. Miyar gyada
  4. Miyar rama da gyada
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16495019
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close