Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko kisa kutunya a kan wuta se kisa butter ko Mai yadanyi zafi se kizuba masaranki kinadan juyawa
- 2
Se yafara pop pop se kirufe kirage wutan can kasa kibari yar yagama popping
- 3
Sekikashe wutan kidebo sugar kizuba kina juyawa har sugar yanarke se kijuye a mazubi kibarbada madara
- 4
Shikenan kingama popcorn naki Mai dadi
- 5
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16605136








sharhai