Soyayyen dankalin Hausa da Sauce din kwai
Amina Ibrahim @meenah_HomeV
Soyayyen dankalin Hausa da Sauce din kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankalin ki yayyanka irin shape din da kikeso
- 2
Zuba mangyada a frying pan idan yayi zafi se ki zuba dankalin
- 3
Se ki juya dayan gefen shima harse ya soyu
- 4
Se ki juye a matsami
- 5
Kizuba mangyada a tukunya, seki saka garin citta da tafarnuwa da albasa ki soya
- 6
Seki dauko jajjagen kayan miyan ki kizuba
- 7
Kisaka maggi da sauran sinadaran dandano
- 8
Kifasa kwai iya adadin da kikeso Sauce din
- 9
Ki jujjuya seki dan rufe na minti 2
- 10
Se ki sauqe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16605703




sharhai