Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu kwano kizuba fulawa ki zuba bakin fauda rabin chokali shayi tspn
- 2
Sai ki zuba Mai chokali 2 ki saka Madara chokali 1 kisa ruwa a sugar chokali 2 sugar ki kwaba ksa a gefe kirufe
- 3
Ki zuba ki jiya zakiga ya dunqule sai ki ajjiye a gefe shima ki kawo fulawwr nann da kika kwaba kibmurzata falai falai
- 4
Ki dakko hadinki ki zuba ki murza wata ki Dora ki rufe saman kiyi kamar hawa 3
- 5
Ki kawo gyadarki Mai gishiri da ridi da sugar dinn rabin Kofi ki zuba a blender ki nuqa bayan kin hade kin nuqa sai ki kawo sugar syrup
- 6
Sai ki yanka ki jera a farantin oven sai ki dakko gyada kiyi ado dashi ki gasa baa magana dadinsa,
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16612941







sharhai (2)
ban taba yin shi ba