Soyaye plantain

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#CKS maigidana naso plantain sosai shiyasa nake yawan amfani dashi ama yaw soyawa nayi

Soyaye plantain

#CKS maigidana naso plantain sosai shiyasa nake yawan amfani dashi ama yaw soyawa nayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3plantains
  2. Salt
  3. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu plantain dinki ki yanka kisa gishiri kadan sai ki soya a oil

  2. 2

    Inda ya soyu ki kwashe kici da sauce ko da kwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes