Gyada mai gishiri

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Shin kinsan yadda ake gyada Mai shiri ?biyoni na koya Miki

Gyada mai gishiri

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Shin kinsan yadda ake gyada Mai shiri ?biyoni na koya Miki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
3 yawan abinchi
  1. Gyada 3 kofi
  2. Gishiri
  3. Toka ko gishiri da zakiyi suya dashi

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Farko zaki gyara gyadarki ki zuba a tukunya ki zuba gishiri ki Dora ta tafasa daya zuwa 2

  2. 2

    Bayan ta tafasa

  3. 3

    Bayann ki tace ki baza ta bushe bayan ta bushe ki kawo wata tukunyar ki zuba gishiri or Toka tayi zafi ki kawo gyadar nann ki zuba kiyita juyawa har sai ta soyu shikenn ki kwashe kisha da kwaki or kici abinki haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes