Chapman

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Inason wannan drink din sosai maigida yanajin dadin shi 😋#CKS

Chapman

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Inason wannan drink din sosai maigida yanajin dadin shi 😋#CKS

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mnt
biyu
  1. 1Fanta
  2. 1Sprite
  3. Sugar syrup
  4. 4🍋 lemon tsami
  5. 1Cucumber
  6. Mint leave (danyar na'ana'a)

Umarnin dafa abinci

10mnt
  1. 1

    Zaki matse lemon tsami kitace da dariya

  2. 2

    Kigyara na'ana'a dinki Amma ni banyi da ita ba sbd banason warinta

  3. 3

    Ki wanke cucumber Kiyanke ta slade

  4. 4

    A jug dinki kixube fanta da sprite sai ruwan lemon tsami da sugar dinki dakika dafa da ruwa kixuba cucumber Asama da na'ana'a dinki shikenan kingama 😋😋😋

  5. 5

    Nayi decorating da lemon tsami maimakon cucumber

  6. 6

    Zyeee m@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimun editing 🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes