Soyayyen filantan

Erbeederh Hoossereeneeh @abida3258
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16635420

Da farko zaki bare filantan dinki sai ki yanka sai ki barbadamar gishiri
Sai kisa mai a wuta idan yayi zafi sai ki zuba
Zakiga yayi ja ya soyu kenan sai ki kwashe👌
An kwafa!
More Recipes

sharhai