Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mins
2 yawan abinchi
  1. Sprite
  2. Fanta
  3. Grenadine
  4. Na'anaa(optional)

Umarnin dafa abinci

10mins
  1. 1

    Zaki Sami bowl ki zuba grenadine, sprite da fanta sai ki juya sosai.

  2. 2

    Sai ki garnishing da lemon tsami sai na'anaa.

  3. 3

    Sai ki sa a fridge yayi sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

Similar Recipes