Dan kalin hausa da kifi, sauce din kawai

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

Wannan hadin akwai dadi da sauqin Yi.....

Dan kalin hausa da kifi, sauce din kawai

Wannan hadin akwai dadi da sauqin Yi.....

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dan kalin hausa
  2. Kifi
  3. Kwaiiii
  4. Kayan lambu
  5. Mai / kayan Dan dano
  6. Tsamiya, kanun fari
  7. Chitta, sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke Dan kali saiki fereshi ki yanka yanda kike so saiki Dora Mai idan yayi zafi ki saka Dan kalinki har sai yayi yanda kike so

  2. 2

    Zaki wanke kifi ki barshi ya tsane ruwan sa idan ya tsane saiki saka kayan Dan dano da kayan qanshi da kayan lambo saiki saka Mai kadan idan yayi zafi ki saka kifin ki idan yayi yanda kike so sai ki sauke

  3. 3

    Zaki saka Mai da kayan lambun ki da kayan qanshi da Dan dano idan yafara soyuwa saiki saka kwaii

  4. 4

    Zaki wanke tsamiya ki Dora tare da kanun fari da chitta da sugar da sauran kayan da kake so idan sun dahu saiki sauke ki tace ki saka suyi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes