Umarnin dafa abinci
- 1
Na fere irish na yanyan ka na wanke nasa gishiri tareda daura mai a wuta yayi xafi na xuba ya soyu na aje a gefe
- 2
Nai grating attarugu na yanka albasa tareda daura tukunya nasa mai na xuba albasa tareda attarugu ya soyu
- 3
Naxuba maggi tareda spices na fasa egg nasa nai mixing nai serve😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16637100




sharhai (2)