Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16637118
Nasa ruwa ya tafasa na xuba macroni nai per boiling dinshi na tsane shi a colendar
Na wanke tukunya nasa a wuta tareda mai na soya attarugu naxuba spices maggi garlic tareda sa ruwa kadan na xuba macroni tareda saka onion narufe for 5min yayi na sauke aci lfy😋
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)