Grilled Sardine Fish (Gasashshen kifi - gashin Oven)

Chef Meehrah Munazah1
Chef Meehrah Munazah1 @CMM1

Gashin Oven cikin qan-qanin Lokaci. Anaci da Sauce din albasa. Yanada dadi sosae.

Grilled Sardine Fish (Gasashshen kifi - gashin Oven)

Gashin Oven cikin qan-qanin Lokaci. Anaci da Sauce din albasa. Yanada dadi sosae.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 50 mins
2 servings
  1. Kifi
  2. Kayan dandano
  3. Man zaitun
  4. Oregano +
  5. kayan dandano+
  6. tafarnuwa+
  7. garin albasa+

Umarnin dafa abinci

Minti 50 mins
  1. 1

    Dafarko xaki Wanke kifinki, ki tsaga tsakiyan ki cire dukka abin da ke cikin kifin.

  2. 2

    Anfiso a wankeshi da lemon tsami.

  3. 3

    Sannan ki xuba garin albasa da oregano da tafarnuwa da kayan dan-dano a cikin man zaitun.

  4. 4

    Kina iya amfani da kowane irin mai. Ba lallae sae zaitun bah.

  5. 5

    Ki hada wa ennan duka ki gauraya sae Ki safa a jikin kifin ko Ina yasamu. Sai ki varshi ya dan shiga jikinshi kamar na minti 10

  6. 6

    Sae ki daura akan wirerack na oven kisa ki gasa kamar na minti 15.

  7. 7

    Note that : xakisa baking tray ata qasa sabida expert din Yana xuba aciki.

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Meehrah Munazah1
rannar
Free recipes, I love Cooking and am always proud to be a Chef 👩‍🍳 🌹
Kara karantawa

Similar Recipes