Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16638180

Na fere doya na yan yanka na wanke nasa a tukunya tareda ruwa ya dafu na sauke
Na wanke kayan miya nayi blanding na wanke tukunya tareda sa oil yayi xafi hade da tafasashen chicken dina
Ya soyu na xuba kayan miya ya barka nasaka spices maggi garlic 🧄 yayi na sauke😋
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)