Shinkafa d wake(garau-garau inji kanawa😂

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Mu Dama asalin kanawa ansanmu dason shinkafa d wake shys bana gajiya da chinta
Shinkafa d wake(garau-garau inji kanawa😂
Mu Dama asalin kanawa ansanmu dason shinkafa d wake shys bana gajiya da chinta
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki xuba ruwa a tukunya ki gyara wake ki wanke ki xuba
- 2
Ki xuba kanwa idan y dan fara dahuwa ki wanke shinkafa kixuba
- 3
Ki xuba gishiri ki rufe su dahu idan ya dahu ki tace ki mayar ya turara
- 4
Sae ki sauke ki xuba a plate ki soya manja ki xuba ki xuba yaji kiyanka salad day cucumber ki xuba
- 5
Ki saka kifi Shkn sae chi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16638507

sharhai (2)