CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kalalla'ba
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kalalla'ba ainihin hoton girkin

Kalalla'ba

Kabiru Nuwaila sani
Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb

Flour na ya dade ajiye for almost 3month saboda nayi tafiya ynx kuma na dawo sai nayi wainar fulawa dashi

Flour na ya dade ajiye for almost 3month saboda nayi tafiya ynx kuma na dawo sai nayi wainar fulawa dashi

Kara karantawa

Kalalla'ba

Kabiru Nuwaila sani
Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb

Flour na ya dade ajiye for almost 3month saboda nayi tafiya ynx kuma na dawo sai nayi wainar fulawa dashi

Flour na ya dade ajiye for almost 3month saboda nayi tafiya ynx kuma na dawo sai nayi wainar fulawa dashi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. Albasa mai lawashi yankake
  3. Attarugu 2 takakke
  4. Seasonings
  5. Manja da man gyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Za'a zuba flour a bowl 🥣 a saka ruwa a motsa sa ya hade ba gudaji aciki
    Sannan a zuba sauran ingredients da mka lissafa sai a zuba manja kaman 1tbs

    Kalalla'bamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Za'a daura frying fan a wuta yayi zafi sai a saka man gyada kadan a zuba kullun fulawa

    Kalalla'bamatakin girki2 hoto
    Kalalla'bamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan yayi sai a juya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Kabiru Nuwaila sani
Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb
rannar December 06, 2022 20:49

sharhai

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
December 07, 2022 22:31
Wow thanks for sharing 🥰
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Taliya da miyar jajjage
  2. Indomie mai Kayan lambu da kwai
  3. Funkaso
  4. Indomie mai kayan lambu
  5. Zobo
  1. Funkaso
  2. Vegetables sauce
  3. Shinkafa da nikakken nama
  4. Danwaken flour
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16653909
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close