CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Meyar wakin suya da tuwon chinka fa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Meyar wakin suya da tuwon chinka fa ainihin hoton girkin

Meyar wakin suya da tuwon chinka fa

Bongel Cake And More
Bongel Cake And More @mahabubb

Meyar wakin suya da tuwon chinka fa

Bongel Cake And More
Bongel Cake And More @mahabubb
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr 30min
  1. 2 cupWakin suya
  2. 6Tumatur
  3. Manja
  4. Alayyahu
  5. Ginger / garlinc / daudawa
  6. Nama
  7. Kifi
  8. Bomo
  9. Carfish
  10. 4Tattasai
  11. 8Tarugu
  12. 1Albasa
  13. Maggi 12psc
  14. Corry
  15. Thayem
  16. Onga
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Da farko zakisamu wakin suya kisoya ta sama sama ki surfa aturmi sai ki wanki daga nan sai kisa tumatur tattasai Albasa tarugu carfish

  2. 2

    Sai kikai A markada mike dama kuma kin hawar da nama da ganda a wuta yana tafasa daga nan in an kawo mike markadi zaki samu tukunya mai safta kizuba manja

  3. 3

    Kisa Albasa kisa jingar kisa garlic in yafara soyiwa sai kidauko markadin ki kizuba kiye ta soyawa har yasoye ya hadi da jikin sa dagan sai ki dauko tafashin nama da ganda kizuba ki dauko kifi gashi shi kizuba

  4. 4

    Sai ki rufi in ya kara hadiwa ko mai ya hadi sai ki dauko Alayyahu kizuba

  5. 5

    Sai ki rufi kibari yaye mint 2 shikinan kin gama miyan wakin suya sai ki sauki zaki iya cinsa koda wani irin tuwo

  6. 6

    Ki dauko maggi corry thayem onga kizuba kisa daudawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Bongel Cake And More
Bongel Cake And More @mahabubb
rannar December 01, 2022 07:21

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fried bread wit egg
  2. Shirley temple moctail
  3. Gurasa
  4. Banana pancake
  5. Mohito juice
  1. Soyayyar taliya da shinkafahade da miyar nikakken nama
  2. Fried bread wit egg
  3. Gurasa
  4. Banana pancake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16662680
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close