Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu kwano mai safta kisa sugar kifasa kwai ki mosa sosai
- 2
Sai kidauko mai kizuba sai ki dauko fulawa kisa baking soda da baking powder ki mosa sai kizuba cikin wann hadin
- 3
Sai kisa madara ki juya sosai sai ki dauko carrot dama kin riga kin gurzata sai kizuba ciki ki mosa
- 4
Sai kidauko bakinpan ki shafa mai sai kizuba kwabin sai ki dauko ragowar carrot din kisa a kai sai kigasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16665248




sharhai