Basket pie

#omn taste
An koya Mana wannan a mkrt Ina dawo gida nayi ko karin na fara koya a gida na kwaba na fata kusan hour 3 nayi ,Amma basket pie daya nayi ,gashi na fata kwani ka, na fata gida na fata kaya na duka kume yayi datti
Amma yanzu zan iya basket pie guda talatin a a hour daya

Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tan Kade flour ki zuba a ruba ki zuba Maggi, Salt, baking powder da butter
- 2
Ta marza flour ya Zama idan kin dunkule flour za kiga Mai kun Flour a jikin hannun ki
- 3
Sai ki dakku mince meat Maggi salt attaruhu da Yan Kar kiyan albasa ki zuba Tokunya kadan ki tafasa naman ki suya sama sama
- 4
Ki dakku flour war ki zuba mata ruwa kamar kwabin meat pie day ki fada data a chopping board ki yayyan ka gefen dough
- 5
Dough din #omn
Similar Recipes
More Recipes

sharhai