Shin kafa da miyar tomatur

Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30shin
2 yawan abinchi
  1. Ruwa
  2. Shin kafa
  3. Tomator
  4. Tattasai da tarugo
  5. tafarnuwaAlbasa da
  6. Magona da gishiri
  7. Latas da tomator da albasa
  8. Sai Kuma kuri

Umarnin dafa abinci

1:30shin
  1. 1

    Zaki aza ruwan zafinki su tafasa saiki wance shin kafa sannan ki zuba idon ta ta kusa Nina

  2. 2

    Saiki wanke ta ki sake zubata a tokunna ki kara ruwa kadan saiki sanya leda ki rufe sabuda ta saman ta nuna da ta kasan lokace daya batareda kin cika ruwa ba

  3. 3

    Saiki bata minti 3 zuwa 4 ya dai danganta da lokacinda Kika wanketa wace irin da fuwa tayi

  4. 4

    Saiki zuba kayan miyar in son tafasu saiki xuba kanwa ki kashe yami sannan ki zuba nama ku kifi ki rife

  5. 5

    Sai ta kara tafasa sai ki zuba ma gonanki da kuri da gishiri

  6. 6

    Saiki sauki ki dura miyarki dama can kin gwara kayan miyanki kin neke saiki zuba mai ya suyu

  7. 7

    Saiki rufe kibari sai ta suyu saiki sauwar

  8. 8

    Bayan kin kammala saiki zu ki yanka latas dinki da tomator da albasa da Kuma tattasank

  9. 9

    Sai kuma makaruninki da Zaki zuba ruwan safi su tafasa saiki zubata don in Basu tafasaba to zata caccabe sai ki xuba bayan ta tafasa ki bata min tona saiki wanketa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil
rannar

Similar Recipes