Meyar gyada da wakin suya

#omn Wani Sabo Wani soho
busasshe nama na yada de tun sallah layya na manta sai yanzu da aikin sa ya taso na tuno na dauko sa
na hada da sabon abu
kamr kifi da bomo
da kuma gyeda da waki suya
na sarrafa ya bani meya
Gaskiya ajiya Akoi dade gakuma sirrin daki tattari da ci wann Naman ajiya gaskiya Amin Dade sosai
Meyar gyada da wakin suya
#omn Wani Sabo Wani soho
busasshe nama na yada de tun sallah layya na manta sai yanzu da aikin sa ya taso na tuno na dauko sa
na hada da sabon abu
kamr kifi da bomo
da kuma gyeda da waki suya
na sarrafa ya bani meya
Gaskiya ajiya Akoi dade gakuma sirrin daki tattari da ci wann Naman ajiya gaskiya Amin Dade sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Na samu nama na busasshe na wanki da ruwan dumi na sa atukunya na sa bomo nasa taddawa nasa onga na yanka Albasa
- 2
Na barsa ya dahu na dauko wakin suya na soya ta na surfa aturmi na wanki na dauko kayan miya ta kama daga tumatu Attarugu albasa tattasai
- 3
Nazuba akaje aka markado min nasamu tukunya mai kyu na zuba manja na sa ginger garlic na soya nasa Albasa
- 4
Na soya na dauko wanan markadin nazubu nasoya sosai na dauko wann nama ta da bomo na zuba sai na dauko kife nazub nasa maggi corry onga na rufi
- 5
Sai wanda ya goda 😋😋😋😋
- 6
Bayan yan mintuna na dauko wann ganye Alayyaho nazuba na rufi some mint na sauki cikinan nagama miyar wakin suya da gyada wlh akoi dadi sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai