CRISPY CHICKEN (KFC)

Simple Nigerian Recipe, Very delicious Yummy. And it's Absolutely Gorgeous 😋💞
Hope you'll give this recipe a try.
CRISPY CHICKEN (KFC)
Simple Nigerian Recipe, Very delicious Yummy. And it's Absolutely Gorgeous 😋💞
Hope you'll give this recipe a try.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki samu naman Kaza ki da yayyanka shi dogaye sai ki dauko bowl mai kyau kisa a ciki Sannan ki kowa mixed spices dinki kisa aciki.
- 2
Sannan ki kawo coriander, curry powder, yaji, salt and Seasoning kisa aciki
- 3
Bayan nan ki kawo coriander, curry powder kisa
- 4
Sai ki kawo madara da Kwai kisa ki jujjuya sae ki rufe ki barshi kamar na minti 30.
- 5
So agefe sai ki kawo flour, kisa maggi, curry da gushiri kadan, sai ki dauko wannan naman kina sawa acikin flourn kina jujjuyawa.
- 6
Sai ki ajiyeshi a gefe kina Tarawa, idan kingama duka sai ki daura pan a wuta kisa mai idan yayi zafi sai ki fara soyawa Wa idan yayi sai ayi serving. Xaku iya ci da Ketchup ko xallanshi yana da dadiii sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai