Crispy Miti pie

HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Nakoyi wannan abin a garin azare
Suna ce Masa miti pie
Kuma gsky yanada dadi sosai
Nakanyi na ajiye idan inajin kwadayi senaci abina
Crispy Miti pie
Nakoyi wannan abin a garin azare
Suna ce Masa miti pie
Kuma gsky yanada dadi sosai
Nakanyi na ajiye idan inajin kwadayi senaci abina
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko uwar gida Zaki tankade flour
Sannan ki jajjaga attarigu d albasa ki zuba akai sannan ki daka Maggi kisa
Ki kwaba kamar taurin cincin - 2
Sannan ki yayyanka
Kina dauka Daya bayan Daya kina murzawa da roler
Yayi fale fale - 3
Sannan ki daura Mai idan yyi zafi seki soya
Idan yyi golden brown seki kwashe
Ki barshi yasha iska
Zakiga yyi crispy
Aci dadi lfy 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16738009






sharhai (4)