CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Chips Mai corn flour
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Chips Mai corn flour ainihin hoton girkin

Chips Mai corn flour

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan chips yanada kayatarwa masamman akarin kumallo ko ga Yan makaranta

Wannan chips yanada kayatarwa masamman akarin kumallo ko ga Yan makaranta

Kara karantawa

Chips Mai corn flour

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan chips yanada kayatarwa masamman akarin kumallo ko ga Yan makaranta

Wannan chips yanada kayatarwa masamman akarin kumallo ko ga Yan makaranta

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1:30mintuna
4_6 yawan abinc
  1. Dankalin turawa guda bakwai manya
  2. Corn flour Rabin ko kufi
  3. Mai litar guda
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Kwai
  7. Kwarkwaro Wanda Ake kwaliyyan caka
  8. Ganyan parsley ko jirjir
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki fare dankalin adafashi amurjeshi

    Chips Mai corn flourmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan kisa corn flour da magi da gishiri

    Chips Mai corn flourmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sannan kisa kwai ki juya

    Chips Mai corn flourmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sannan kijuyeshi akwarkwaro ki samu takadda kiyi irin shape din da kikeso

    Chips Mai corn flourmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan kisa Mai yayi zafi kisa wanna takadda wadda ki kasa hadin dankalinki

    Chips Mai corn flourmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Kisoya inkinaso Zaki iyasa ganya parsley acikin hadin Dan kalin sai yabaki Wani kalan

    Chips Mai corn flourmatakin girki6 hoto
    Chips Mai corn flourmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Zaki iya ci da ketchup ko yaji

  8. 8

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar January 23, 2023 21:34
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Cassava couscous, dodo gizzard, halloumi sauce da soyaye kifi
  2. Soyayyan kwai
  3. Alkama da wake
  4. Shashaka ko Dan malele
  5. Hadaden kwakumeti
  1. Soyayyan kwai
  2. Alkama da wake
  3. Cassava couscous, dodo gizzard, halloumi sauce da soyaye kifi
  4. Shashaka ko Dan malele
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16767053
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close