Cassava couscous, dodo gizzard, halloumi sauce da soyaye kifi

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#lunchbox for daddy ,cassava couscous, couscous ce da gari kwaki da rogo akeyinsa sana kuma ga cika ciki ,ana siyardashi kamar yadan mukesiye couscous saika turarashi ko kuma kasa a microwave

Cassava couscous, dodo gizzard, halloumi sauce da soyaye kifi

#lunchbox for daddy ,cassava couscous, couscous ce da gari kwaki da rogo akeyinsa sana kuma ga cika ciki ,ana siyardashi kamar yadan mukesiye couscous saika turarashi ko kuma kasa a microwave

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupCassava couscous
  2. Pinch of salt
  3. 2tablespoon oil
  4. 2tablespoon water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wana shine link dina na yanda nayi dodo gizzard

  2. 2

    Wana kuma link na yadan nayi halloumi cheese sauce

  3. 3

    Ga yadan cassava couscous din yake to sai ki zuba a bowl ki yayafame ruwa

  4. 4

    Sana ki turarashi ko kisa a microwave ma 5mn nide a microwave nasa nawa sabida yafi sawri, da zaran ya nuna zakigan yayi tawshi sai zuba gishiri da oil kadan ki hade shikena

  5. 5

    Sai ki hada da duk sauce din da kikeso ko kuma kawai kiyi sauce din jajage kayan miya ki soya kifi ki hada dashi

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (9)

Fady SBT
Fady SBT @cook_Fadila
Masha Allah Maman jaafar, a ajiye min daya nima 😀

Similar Recipes