Hadaden kwakumeti

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan musamman idankikayi baki

Hadaden kwakumeti

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan musamman idankikayi baki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
family
  1. Goggagar kwakwar busssa kufi biyu
  2. Saimu Rabin kofi
  3. Madara na gari kufi biyu
  4. Butter kadan
  5. Sugar kufi biyu
  6. Valilla flavor kadan
  7. Cherry 🍒
  8. Kwai guda biyu ko ukku
  9. Corn flour cokali biyu
  10. Syrup chukali hudu dafafen sugar

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki samu sugga anikashi kisa Madara kisa buttar kadan kisa kwai ki juya sosai har yahade jikinsa

  2. 2

    Kisa kwakwarki busssa ki kawo syrup chokali hudu da saimo ki juya

  3. 3

    Sannan kisa corn flour kisa valilla flavor kijuya indan kinaso kisa acikin kwarkwaro ki Yi shape din da yayi maki

  4. 4

    Ko ki mumula da hannu kaman yadda Ake gullisuwa

  5. 5

    Sannan ki samu takadda ki shinfida afarantyn gashinki ki jera sannan ki dako cherry ki raba biyu ki sa sama ki gasa

  6. 6

    Kasa kisa mashi wuta dayawa

  7. 7

    Idan yagasu ki fidda aci lafiya Allah ya amintar da hannayemu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes