Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko uwar gida ki zuba butter da sugar a bowl kiyita juyawa har se sugarn ya narke
(Ba lalle se ya narke duka b Amma ki tabbatar rabi d kwata ya narke) - 2
Sannan ki fasa kwai a kwano daban sannan kizo ki juye akan hadin butter ki, kiyita gauraya wa harya hade jikinsa
- 3
Sannan ki tankade flour ki zuba ki dauko Baking powder da vanilla ki zuba ki gauraya sosai yadda komai zaiji ta ko Ina
- 4
Sannan ki hada toaster oven dinki idan yyi dumi seki shafa butter ki zuzzuba qullin aciki
Sannan ki rufe
Ki barshi y gasu
Idan ya gasu seki cire ki sake shafa butter kisa wani qullin
Kiyita Yi harki gama - 5
Shikenan toasted cake naki y gamu
Zaki iya ci da tea ko wani drinks kokuma kici haka
Aci dadi lfy 😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16794859










sharhai (2)